YESU MASOYINA-Solomon Lange 

  
CHORUS: Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani dakai/ Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani dakai/ Oh! yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani dakai/ Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani dakai /Masoyi na (masoyi na)/ Mai ceto na ( mai ceto ne)/ Masoyi na (masoyi na)/ Mai ceto na ( mai ceto ne)
Verse 1
Yesu maijin adu’a, kaika share hawaye/ Yesu mai fansa, kaine makiyayi na/ Ya yesu, mai mulki, babu kamar ka/ Ni bazanji tsoro ba, kana tare dani/ Ba zaka yashe niba, ni bazanji tsoro ba/ kaine masoyi na, bazaka yashe niba
CHORUS: Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani dakai/ Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani dakai/
Verse 2
There is a song in my heart just for you, today my father/ There’s a melody in my heart just for you, today my father/ Nothing else can satisfy/ Only you can satisfy/ You turn my night into day/ You turn my morning to dancing/ You mean more than life to me/ My Father I love you
CHORUS: Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani dakai/ Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani dakai/ Masoyi na (masoyi na) Mai ceto na (mai ceto na)/ Masoyi na (masoyi na) Mai ceto na (mai ceto na)/ Masoyi na (masoyi na) Mai ceto na (mai ceto na)/ Hey! Masoyi na (masoyi na) Mai ceto na (mai ceto na)/ Ya yesu! Ya yesu/ (ba wanda zaya rabani dakai)/ Hey! Ya yesu! Ya yesu/ (ba wanda zaya rabani dakai)/ Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani dakai/ Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani dakai/ Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani dakai/ Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani dakai/ Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani dakai/ Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani dakai

Advertisements